Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa kan sakamakon zaɓen gwamnonin jihohin Najeriya Abdullahi Bello Diginza, Nabeela Mukhtar Uba and Buhari Muhammad Fagge Asalin hoton, Others ...
Shugabannin ƙasashen Turai sun bayyana aniyar rage dogaro da Amurka ta ɓangaren tsaro bayan ɓarakar da ɓangarorin biyu suka samu tun bayan dawowar Donald Trump karagar mulkin Washington.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayar da umarnin bayyana takardun sirri na bayanin kisan kai uku da aka yi da suka fi daukar hankali a tarihin kasar - kisan Shugaba John F Kennedy, da kaninsa Robert F ...
Shugabannin duniya sun hallara a birnin New York na Amurka, domin wani taron musamman na Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya da ya mayar da hankali kan Isra‘ila da Gaza. Faransa ta amince da ...